Cake me vanilla

Source : Da Farko Zaki Hada Sikari Da Butar Taki Kiyita Juyawa Sai Sikarin Ki Yafara Narkewa Sannan Zakiga Butar Tayi Fari Kuma Yayi Laushisai Ki Fasa Kwai Daya ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Da farko zaki hada sikari da butar taki kiyita juyawa sai sikarin ki yafara narkewa sannan zakiga butar tayi fari kuma yayi laushi

  2. Sai ki fasa kwai daya bayan daya kina sawa kina motsawa sosai

  3. Saiki sa vanilla dinki da flour kadan kadan shima kina sawa kina juyawa

  4. Idan ya hade saiki sa mu kwanon gashi kisa kwabin aciki ki gasa amma ki tabbatar kinsa mishi buta ajikin shi


Ingredients

  1. 2 cufi na filawa
  2. 6 kwai
  3. 1 cufi na sikari
  4. Sai ckl daya na vanilla
  5. Buta daya sims

Related Recipes

Beef Jollof Rice

Beef Jollof Rice

Fried rice

Fried rice

Jollof vegetable couscous

Jollof vegetable couscous

OKro soup

OKro soup

Samosa and roll sheet

Samosa and roll sheet

Milk candy

Milk candy

Taliya da miyan ganye

Taliya da miyan ganye

Jollof Rice 2

Jollof Rice 2