Kunun kwakwa,mangoro da dabino

Source : Zakiyi Goge Bayan Kwakwankisaiki Gurza Ta Ki Cire Bayan Mangorokiyanka Mangorokanana Ki Markada Rabi Ki Bar Rabi Ayankesai Ki Kada Madara Dadan Sugar Da...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Zakiyi goge bayan kwakwanki
    Saiki gurza ta

    ki cire bayan mangoro
    Kiyanka mangoro
    Kanana ki markada rabi ki bar rabi ayanke

    Sai ki kada madara dadan sugar da Dan kauri

    Kisamu bowl ki hadasu waje daya ki mutsa

    Sai kisa kankara uhmmmmm zaki ban lbr


Ingredients

  1. Kwakwa
  2. Dabino
  3. Madara
  4. Mangoro
  5. Sikari

Related Recipes

Taliyar yara mai agada

Taliyar yara mai agada

Palm oil Semo with Melon Soup

Palm oil Semo with Melon Soup

Spicy crackers

Spicy crackers

Shikafa dawake

Shikafa dawake

Chicken wings

Chicken wings

Sinasir

Sinasir

Flat bread with Egg sauce

Flat bread with Egg sauce

Coffee rainbow ice cream

Coffee rainbow ice cream