Source : Zakiyi Grating Kayan Miyarki Saiki Zuba Palm Oil A Tukunya Idan Yayi Zafi Saiki Zuba Kayan Miyar Zaki Samu Bowl Ki Zuba Agushi Kiyi Grating Albasa Ki Zu...
Sent by zhalphart kitchen
Zakiyi grating kayan miyarki,saiki zuba palm oil a tukunya idan yayi zafi saiki zuba kayan miyar,zaki samu bowl ki zuba agushi kiyi grating albasa ki zuba kisamu ruwan dumi kadan ki dama yayi kauri kamar dan wake
Saiki dinga jefawa kamar danwake,ki rufe ki barshi kamar 10minute Amma ki rage wuta
Saiki juya kizuba nama da ruwan naman ki juya kisa maggi da kayan kamshi masu dadi ki juya ki barshi ko 5minute
Saiki zuba ogu leaves dinki ki juya ki barshi yayi laushi saiki sauke enjoy zaki iyaci da sakwara ko tuwon semo d.s.s