Source : Zaki Wake Wake Kidaura A Wuta Day Dan Gishiri Idan Ya Dahu Saikisa Sa Shinkafar Ki Da Dan Mai Ki Rude Shi Idan Ruwan Ya Tsotse Shinkafar Ma Ta Dahu Sai...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Sumy's delicious
at : March 30, 2026
Step:
Zaki wake wake kidaura a wuta day Dan gishiri, idan ya dahu saikisa sa shinkafar ki da dan mai ki rude shi Idan ruwan ya tsotse shinkafar ma ta dahu saiki kwashe zakiyici da manja ko man gyada