Ki yanka albasa, ki jajjaga attaruhu, ki wanke cinyar kaza kisa a tukunya, ki saka sinadarin dandano da kayan kamshi, kisaka ruwa kofi daya ki dafata har tayi laushi, sai ki zuba mai kadan a kasko, ki saka albasa kisa attaruhu kisaka kazar sannan ki kara sinadarin dandano da kayan kamshi, in ya dahu yayi kyau ki sauke,