Source : Ki Kwaba Duka Busassun Kayan Hadin Da Ruwa Amma Karyayi Ruwa Saiki Ajiye Ki Rufe Ya Tashi Kisa Mai Yay Zafi Saikina Diban Kullun Kina Soyawa Gaba Da Bays
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : March 28, 2026
Step:
Ki kwaba duka busassun kayan hadin da ruwa amma karyayi ruwa, saiki ajiye ki rufe ya tashi.
Kisa mai yay zafi saikina diban kullun kina soyawa gaba da bays.
Ingredients
Fulawa Kofi biyu
Siga kwatan Kofi
Yis rabin cokali
Gishiri kadan
Mai
Related Recipes
Sloppy Joe Philly steak and cheese
My own hot-dog salad idea
Special potato salad
Maraschino cherry chocolate cookies
Pizza
ALL-NATURAL ORANGE VINEGAR FOR CLEANING Green cleaning