Source : Ki Jajjaga Kayan Miyanki Da Albasa Kisa Mai Kadan Yay Zafi Saiki Zuba Kayan Miyanki Da Maggi Da Gishiri Ki Soya Sama Sama Saiki Zuba Ruwa Da Kayan Kamsh...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : March 28, 2026
Step:
Ki jajjaga kayan miyanki da albasa.
Kisa mai kadan yay zafi saiki zuba kayan miyanki da maggi da gishiri ki soya sama sama saiki zuba ruwa da kayan kamshi, ki barsu su tafaso saiki zuba kifin us dahu.
Ingredients
Soyayyan kifi
Ataruhu
Tattasai
Maggi
Gishiri
Kayan kamshi
Albasa
Mai
Related Recipes
Cheesy Shahi Roll
Meat Bags
Baked meat pie
Chicken Barbecue Burger
Chole Stuffed Breadpakora |first time ever in cookpad|