Taliya mai romo

Source : Zuba Mai A Wuta Ki Bari Yayi Zafi Sai Ki Saka Kayn Miyan Ki Bari Ya Soyubayan Sun Soyu Sai Ki Zuba Spices Da Gishiri Ki Saka Ruwa Ki Bari Ya Tafasabaya...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 24, 2026

Step:

  1. Zuba mai a wuta, ki bari yayi zafi Sai ki saka kayn miyan ki bari ya soyu

  2. Bayan sun soyu Sai ki zuba spices da gishiri ki saka ruwa ki bari ya tafasa

  3. Bayan sun tafasa Sai ki karya taliyar ki zuba tareda kifin bayan Kin wankeshi zaki bari ruwan ya danyi yawa yadda zatayi romo. Bayan ta dahu taliyar Sai a sauke.


Ingredients

  1. Spaghetti
  2. Kayan miya
  3. Gishiri
  4. Maggi
  5. Tafarnuwa
  6. Kifin banda
  7. Man gyada

Related Recipes

Homemade vanilla ice pop glazed with chocolate syrup

Homemade vanilla ice pop glazed with chocolate syrup

Taliya mai romo

Taliya mai romo

Puff puff

Puff puff

Indomie with sardine

Indomie with sardine

Pancake

Pancake

Palm oil rice

Palm oil rice

Curry rice and cabbage sauce

Curry rice and cabbage sauce

Noodle

Noodle