Source : Dafarko Zaki Samu Shinkafarki Kofi Uku Ki Wanke Da Gishirisai A Samu Tsitacen Wake Shima A Wanke Shi A Dora A Wutasai Ki Yanka Albasar Ki A Cikin Wannan...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Asmee madaki
at : March 22, 2026
Step:
Dafarko zaki samu shinkafarki kofi uku ki wanke da gishiri
Sai a samu tsitacen wake shima a wanke shi a dora a wuta
Sai ki yanka albasar ki a cikin wannan waken (amfaninta shine yanasa waken saurin dahuwa tare da laushi dahuwa kuma kamshi mai dadi)sai ki dan xuba gishiri
Idan waken ya fara laushi sai a dauko wannan wankakiyar shinkafar a zuba a ciki su ci gaba da dahuwa
Idan sukayi kamar minti 20 tare sai a wanke su (rabin dahuwa)
Sai a maida su wuta su ci gaba da dahuwa sai su nuna
Sai a kwashe ta a filas
Sai ki wanke salak dinki ki yanka shi
Sai ki wanke tumatir,albasa da cocumber suma a yanka su
Sai ki xuba wannan garau garau din a filet ki zuba mai, yaji,maggi,salak,cocumber tumatir da albasa duk a filet din ki jera su