Biskin alkama da miyan taushe

Source : Ki Zurta Alkama Saiki Busheta Ki Hadata Da Shinkafa A Barza Maki Ita Saiki Tankade Ta Ki Cire Gari Mai Laushinki Tafasa Ruwa Saiki Zuba Mai Da Gishiri S...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 23, 2026

Step:

  1. Ki zurta alkama saiki busheta ki hadata da shinkafa a barza maki ita saiki tankade ta ki cire gari mai laushin

  2. Ki tafasa ruwa saiki zuba mai da gishiri sannan kina zuba alkaman kina juyawa har sai kinga tayi dauri saiki rufe ki rage wutan ya turara. Kina juyawa lokaci lokaci, idan yay laushi saiki sauke.

  3. Ki tafasa kabewa da namanki da albasa, kayan dandano da kayan kamshi.

  4. Ki soya mana da albasa mai yawa sama sama karya kone saiki zuba jajjagaggen kayan miyanki da kabewa da kayan dandano, su soyu saiki zuba tafashan naman saiki kara ruwa ki barsu su tafaso saiki zuba gyada da yakuwa, idan ta kusan yi saiki zuba alayyahu.

    Biskin alkama da miyan taushematakin girki4 hoto

Ingredients

  1. 4 Alkama Kofi
  2. Shinkafa Kofi daya
  3. Mai
  4. Gishiri
  5. Kayan dandano
  6. Kayan miya
  7. Kayan kamshi
  8. Alayyahu
  9. Yakuwa
  10. Gyada
  11. Kabewa
  12. Manja
  13. Albasa
  14. Nama
  15. k

Related Recipes

Chicken pot pie - Ninja foodie

Chicken pot pie - Ninja foodie

Basic Braised Lamb

Basic Braised Lamb

Fully Loaded Hasselback Zucchini

Fully Loaded Hasselback Zucchini

Indonesian Honey Comb Cake

Indonesian Honey Comb Cake

Kanda Poha

Kanda Poha

Tikka Korma

Tikka Korma

Homemade Enchilada sauce

Homemade Enchilada sauce

Creamy shrimp alfredo pasta

Creamy shrimp alfredo pasta