Fanke

Source : A Cikin Mahadin Ki Ki Zuba Fulawa Yeast Da Sikariki Dama Madarar Garri Cikin Ruwan Dumi Ki Zuba A Mahadin Ki Dinga Zubawa Kadan Kadan Har Sai Kwabin...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 22, 2026

Step:

  1. A cikin mahadin ki, ki zuba fulawa, yeast da sikari

  2. Ki dama madarar garri cikin ruwan dumi, ki zuba a mahadin, ki dinga zubawa kadan kadan har sai kwabin yayi daidai, kar yayi kauri dayawa kuma kar yayi ruwa dayawa

  3. Ki rufe ki.ajiyea wuri mai dumi ya tashi zuwa minti 30

  4. Ki soya mai a wuta yayi zafi, ki fara jefa kwabin ki a ciki kina juyawa har ya soyu ki kwashe.


Ingredients

  1. 2 Fulawa kofi
  2. Rabin qaramin cokali na yeast
  3. Babban cokali 1 na sikari
  4. Ruwan madara mai dumi

Related Recipes

Pineapple juice

Pineapple juice

Mashed sweet potatoes

Mashed sweet potatoes

Citrus semolina bread

Citrus semolina bread

Shepards pie

Shepards pie

Potato beef kebab

Potato beef kebab

Mini cookies

Mini cookies

Carrot juice

Carrot juice

Plantain waffles

Plantain waffles