Source : Zaki Yayyanka Kayan Marmarin Ki Qanana Ki Zuba A Cikin Kofi Ki Matse Ruwan Lemon Fata Kisa Sikari Da Madara Ki Juyaa Sha Dadi Lfya
Sent by Halymatu
Zaki yayyanka kayan marmarin ki qanana.
Ki zuba a cikin kofi, ki matse ruwan lemon fata, kisa sikari da madara ki juya
A sha dadi lfya