Shinkafa da wake

Source : Ki Gyara Waken Ki Saiki Wanke Ki Daura Ruwa Ya Fara Zafi Saiki Zuba Waken Ki Barshi Ya Fara Dahuwa Saiki Wanke Shinkafanki Ki Zuba Ki Barta Kusan Dahuwa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 21, 2026

Step:

  1. Ki gyara waken ki saiki wanke ki daura ruwa ya fara zafi saiki zuba waken ki barshi ya fara dahuwa saiki wanke shinkafanki ki zuba ki barta kusan dahuwa saiki wanke ta kisa mata gishiri kadan da ruwa shima kadan, saiki barta ta turara.

  2. Ki soya mai da albasa

  3. Ki yanka latas ki wankeshi da gishiri.

  4. Saiki yanka tumatur da albasa

  5. Ki jajjaga albasa da ataruhu saiki zuba kayan dandano da dan ruwa kadan saiki barshi ya tafaso ki zuba kifin ki barshi ya turara a wuta kasa kasa.

    Shinkafa da wakematakin girki5 hoto

Ingredients

  1. 2 Shinkafa Kofi
  2. 1 Wake Kofi
  3. Gishiri
  4. Mai
  5. Yajin barkono
  6. Ganyen latas
  7. Tumatur
  8. Albasa
  9. Kifi soyayye

Related Recipes

Buttered fried cous cous

Buttered fried cous cous

Jollof rice

Jollof rice

Indo mie mai daddawa

Indo mie mai daddawa

Cornbread Pudding

Cornbread Pudding

Moi moi 2

Moi moi 2

Red velvet cake

Red velvet cake

Sour cream

Sour cream