Source : Zaki Samu Dan Bowl Karami Ki Zuba Sugar Da Yeast Ki Kada Ki Barshi Asidesaiki Samu Bowl Babba Ki Tankade Flour Dinki Ki Zuba Oil Da Salt Ki Juya Ki Zuba...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by zhalphart kitchen
at : March 19, 2026
Step:
Zaki samu dan bowl karami ki zuba sugar da yeast ki kada ki barshi aside
Saiki samu bowl babba ki tankade flour dinki ki zuba oil da salt ki juya ki zuba sugar,saiki dakko wannan yeast din da kika hada ki zuba ki juya sosai saiki ki samu ruwan dumi ki dinga zubawa kina kwabawa yafi na fanke kauri
Saiki barshi a rana ya tashi sosai kmr 1 hour saiki dakko abinda zaki shafa ko gwangwani ko wani abin dai ki shafa butter ajiki saiki dinga zubawa aciki ki jera a colender kisa buhu ki rufe ki sa murfi akan buhun saiki barshi ya turaru sosai,zakiga yana kumburowa to ciki bai gama dahuwa ba ki barshi dahu cikin sosai
Saiki sauke idan ya dahuzaki iya ci da miyar taushe ko egusi ko miyar gyada etcenjoy