Alalen leda

Source : Ki Surfa Wake Saiki Wanke Ki Zuba Tattasai Ataruhu Da Albasa A Nika Yay Laushibayan An Nika Saiki Zuba Maggi Salt Manja Farin Mai Alayyahu Boiled ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 9, 2026

Step:

  1. Ki surfa wake saiki wanke ki zuba tattasai, ataruhu da albasa a nika yay laushi

  2. Bayan an nika saiki zuba Maggi, salt, manja, farin mai, alayyahu, boiled eggs, spring onions da ruwan zafi. Saiki juya ki kula a Leda.

    Alalen ledamatakin girki2 hoto Alalen ledamatakin girki2 hoto
  3. Ki daura ruwa a wuta yay zafi saiki zuba kullun alalen ki rufe su dahu 30 to 40mins.

    Alalen ledamatakin girki3 hoto Alalen ledamatakin girki3 hoto
  4. Important tips: zuba manja da farin mai a alale yana sakata tayi laushi sosai. Zuba ma kullun alalen ruwan zafi kuma yana sakata ta hade jikinta.


Ingredients

  1. 4 cups Wake
  2. 1 cup Manja
  3. 6 Maggi
  4. Farin mai kadan
  5. 1 Tattasai
  6. 7 Ataruhu
  7. 1 Albasa
  8. Ajjino moto
  9. Gishiri
  10. Alayyahu
  11. Spring onion
  12. 3 Boiled eggs
  13. Farin mai kadan
  14. Leda
  15. Yajin barkono
  16. Manja soyayyen
  17. Ruwan dumi

Related Recipes

Pancakes

Pancakes

Sour Patch kid cookies

Sour Patch kid cookies

Noodles

Noodles

Boiling plantain and ugu stew

Boiling plantain and ugu stew

Tiger nut drink 3

Tiger nut drink 3

Grinch kabobs

Grinch kabobs

My Salt and Pepper Shrimp Taco with Tostones and Garlic Aioli

My Salt and Pepper Shrimp Taco with Tostones and Garlic Aioli

Vanilla cupcake

Vanilla cupcake