Source : Zaki Yanka Namanki Ki Wankeshi Ki Tsane Ruwan Saiki Zuba Maggi Da Curry Da Mixed Spices Dinki Masu Dadi Kisaka Bay Leaf Kisa Garlic Da Ginger Saiki Grat...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by zhalphart kitchen
at : March 18, 2026
Step:
Zaki yanka namanki ki wankeshi ki tsane ruwan saiki zuba maggi da curry da mixed spices dinki masu dadi kisaka bay leaf kisa garlic da ginger saiki grating albasa da green papper dinki
Saiki juya ki barshi yayi kamar 20minutes ko kisa a fridge
Saiki dakko ki zuba a tukunya ki zuba ruwa dai dai ki barshi ya dahu saiki sauke ki ajiyeshi aside
Zakiyi grating kayan miyarki ki zuba a tukunya ki dakko potatoes dinki ki zuba ki kara ruwa ki barshi ya dahu
Bayan ya dahu ki zuba oil dinki da naman da kika dafa ki zuba carrot onion green pepper ki zuba spices dinki da seasoning ki barshi yayi kmr 10minutes saiki zuba corn flour tsp 1 ki dama da ruwa ki zuba aciki ki juya saiki saka soy sauce kmr 2minutes saiki sauke enjoy