Coconut purry

Source : Blend D Coconut With Date And Ginger With D Coconut Waterki Tace Ruwan Kisa Vanillah Kisa A Fridgekisa Sugar A Pot Da Dan Ruwa Kadan Idan Sugar Ta Narke...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 19, 2026

Step:

  1. Blend d coconut with date and ginger with d coconut water
    Ki tace ruwan kisa vanillah kisa a fridge
    Kisa sugar a pot da dan ruwa kadan idan sugar ta narke sai kisa diddigar coconut dinki ki mutsa shi na 10mnt haka zakiga yayi ba kamar na kwakumeti ba zaiyi wara wara kuma da dan ruwa ajikin shi
    Sai ki kwashe shi idan zakice sai ki dauko Wanda kikasa a fridge wato milk din coconut din kisa coconut din dakika soya aciki


Ingredients

  1. Coconut
  2. Sugar
  3. Vanillah
  4. Date
  5. Ginger
  6. Coconut water or normal water

Related Recipes

Egg wrap

Egg wrap

Burger

Burger

Milky puf puf

Milky puf puf

Taliya mai gurji

Taliya mai gurji

Meat tacos

Meat tacos

Lemon lemon zaki

Lemon lemon zaki

Roasted Plantain

Roasted Plantain

Bread crumbs

Bread crumbs