Tuwon madara (milk candy)

Source : Da Farko Zaki Daura Sugar A Wuta Da Ruwan Da Vanilla Flavour Ki Bar Shi Ya Nuna Har Yayi Danqo Sai Ki Zuba Madara Ki Tuqe Shi Sosai Ya Hadeki Zuba Mai A...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 25, 2026

Step:

  1. Da farko zaki daura sugar a wuta da ruwan da vanilla flavour ki bar shi ya nuna har yayi danqo sai ki zuba madara ki tuqe shi sosai ya hade

  2. Ki zuba mai a leda sai ki juye shi sai ki mulmula shi idan yayi kisa rolling pin ki miqar shi sai ki yanka to desired shapes


Ingredients

  1. 2 cups Madara
  2. Sugar half cup
  3. cup Ruwa quarter
  4. Vanilla

Related Recipes

Noodles with cow tail

Noodles with cow tail

Doya da sauce din albasa

Doya da sauce din albasa

Grilled chicken 2

Grilled chicken 2

Ginger bread crinkle cookies

Ginger bread crinkle cookies

American sauce

American sauce

Triple chocolate tiramisu

Triple chocolate tiramisu

Homemade granola

Homemade granola

Pancake 3

Pancake 3