Source : Da Farko Zaki Daura Sugar A Wuta Da Ruwan Da Vanilla Flavour Ki Bar Shi Ya Nuna Har Yayi Danqo Sai Ki Zuba Madara Ki Tuqe Shi Sosai Ya Hadeki Zuba Mai A...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
at : February 25, 2026
Step:
Da farko zaki daura sugar a wuta da ruwan da vanilla flavour ki bar shi ya nuna har yayi danqo sai ki zuba madara ki tuqe shi sosai ya hade
Ki zuba mai a leda sai ki juye shi sai ki mulmula shi idan yayi kisa rolling pin ki miqar shi sai ki yanka to desired shapes