My special jollof rice

Source : Na Jajjaga Kayan Miya Na Daura Mai A Wuta Na Soya Kayan Miya Da Tomatoe Paste Na Zuba Maggi Da Spices Curry Da Turmericsai Na Zuba Ruwan Nama Na Rufe S...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 21, 2026

Step:

  1. Na jajjaga kayan miya, na daura mai a wuta na soya kayan miya da Tomatoe paste na zuba Maggi da spices curry da turmeric

  2. Sai na zuba ruwan nama na rufe shi ya turara na wanke shinkafa na zuba na dan juya shi na rufe na bar shi ya turara

  3. Na yanka peas da carrots na yayyanka su parsley da sauran su da shinkafan ya kusan nuna sai na zuba carrots da peas cellery parsley spring onions da sauran su na zuba soyayyen nama na rufe na bar shi ya turara


Ingredients

  1. Rice
  2. Kayan miya
  3. Tafashen nama
  4. Maggi /gishiri /curry
  5. Spring onions
  6. Parsley
  7. Celery
  8. Na,a na,a
  9. Mangyada
  10. Manja
  11. Peas /carrots
  12. Tomatoe paste

Related Recipes

kashmeer tea

kashmeer tea

Baked fish roll

Baked fish roll

Fluffy pancakes

Fluffy pancakes

Mock tail

Mock tail

Dan wake

Dan wake

Dambun couscous with moringa

Dambun couscous with moringa

Fried Rice/chicken peri peri/egg salad

Fried Rice/chicken peri peri/egg salad

Chocolate cake

Chocolate cake