Source : Ki Fere Plantain Ki Yankatasai Ki Sa Wuta Da Dan Maggi Ki Dafata Ta Dahu Sai Ki Sauke Ki Kirba Taa Turmi Mai Kyausai Ki Kawo Kwanki Ki Fasa Da Dan Jajaj...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Ummee Irfan Kitchen
at : February 18, 2026
Step:
Ki fere plantain ki yankatasai ki sa wuta da dan maggi ki dafata ta dahu sai ki sauke ki kirba taa turmi mai kyau
Sai ki kawo kwanki ki fasa da dan jajajge da dan gishiri sai ki daura pan a wuta sai ki samu dan mai kadan kixuba kwanki kita zuyawa har yazama scrambled egg sai kisauke
Sai ki dauko plantain dinki ki dinga nadata a hannunki kiyifadi dashi dai daishape dinda kikeso sai fasa wani kwan kina saka shi cikin kwan da kikakada daban sai ki saka shi a bread scrumb sai soya shi until golden brown
Bayan kin gama soyawa sai ki dauko ki jera daya akan tray ki sa kwanki da kika soya a step daya sai ki kara dauko wani saiki saka cucumber dinki ki kara dauko wani haka har ki gama shikenan itx ready sai ci