Source : Ki Jika Shinkafarki Ova Nyt Da Safe Ki Kai A Markado Maki Idan An Markado Sai Ki Saka Flour Dinki Kiyi Mixing Da Yeast Da Nono Duk Ko Hada Ki Cakudasu T...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Ummee Irfan Kitchen
at : February 9, 2026
Step:
Ki jika shinkafarki ova nyt da safe ki kai a markado maki idan an markado sai ki saka flour dinki kiyi mixing da yeast da nono duk ko hada ki cakudasu then allow it to rest ki saka onions idan kinaso sai ki barshi zai taso idan ya taso si kawo ki juya kar yayi ruwa kar yayi kauri sosai sai kisa pan akan wuta kina frying dinsa flat kar ya kone