Source : Zaki Fasa Kwanki A Bowl Ki Zuba Maggi Curry Spices Dankalinki Da Kika Dafa Kika Yanka Cubes Carrot Peas Da Attaruhu Da Albasa Da Kika Jajjagah Ki Had...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Firdausy Salees
at : January 17, 2026
Step:
Zaki fasa kwanki a bowl ki zuba maggi, curry, spices,dankalinki da kika dafa kika yanka cubes, carrot,peas da attaruhu da albasa da kika jajjagah ki hade duka ki juya sosae su hade.
Saeki zuba oil kadan a kowane gida na tandar masa dinki yayi zafi sannan ki zuba hadinki a kowane gida kamar hka
Idan side daya yayi saeki juya dayan side din kamar dae yadda ake masa Idan yayi saeki cire and enjoy.
Nan ga egg masa dinmu tayi kuma ga yadda cikinta yayi tna da dadi sosae kuma zaki iyah ci koda da kunu ne.
Ingredients
6 eggs
2 medium carrot chopped cubes
2-3 medium Irish potatoes boiled and chopped cubes
Peas
1 medium attaruhu
1 medium onion
2 maggi cubes
Curry, thyme da spices
Veg oil
Related Recipes
Veg egg masa
Curry rice
Fruit salad 2
kunucontestKunun markadaddiyir gyada da gasarar koko