Veg egg masa

Source : Zaki Fasa Kwanki A Bowl Ki Zuba Maggi Curry Spices Dankalinki Da Kika Dafa Kika Yanka Cubes Carrot Peas Da Attaruhu Da Albasa Da Kika Jajjagah Ki Had...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 17, 2026

Step:

  1. Zaki fasa kwanki a bowl ki zuba maggi, curry, spices,dankalinki da kika dafa kika yanka cubes, carrot,peas da attaruhu da albasa da kika jajjagah ki hade duka ki juya sosae su hade.

    Veg egg masa recipe step 1 photo
  2. Saeki zuba oil kadan a kowane gida na tandar masa dinki yayi zafi sannan ki zuba hadinki a kowane gida kamar hka

    Veg egg masa recipe step 2 photo
  3. Idan side daya yayi saeki juya dayan side din kamar dae yadda ake masa Idan yayi saeki cire and enjoy.

    Veg egg masa recipe step 3 photo
  4. Nan ga egg masa dinmu tayi kuma ga yadda cikinta yayi tna da dadi sosae kuma zaki iyah ci koda da kunu ne.

    Veg egg masa recipe step 4 photo Veg egg masa recipe step 4 photo

Ingredients

  1. 6 eggs
  2. 2 medium carrot chopped cubes
  3. 2-3 medium Irish potatoes boiled and chopped cubes
  4. Peas
  5. 1 medium attaruhu
  6. 1 medium onion
  7. 2 maggi cubes
  8. Curry, thyme da spices
  9. Veg oil

Related Recipes

Curry rice

Curry rice

kunucontestKunun markadaddiyir gyada da gasarar koko

kunucontestKunun markadaddiyir gyada da gasarar koko

Veg egg masa

Veg egg masa

Fruit salad 2

Fruit salad 2

Cucumber black olive and lettuce salad

Cucumber black olive and lettuce salad