Source : Ki Fere Doya Saiki Yanka Ki Wanke Ki Tafasa Doyan Tare Da Dan Salt And Sugar Ki Jajjaga Kayan Miyan Saiki Zuba 1tbpn Of Oil A Pan Kisa Kayan Miyan Ida...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : January 14, 2026
Step:
Ki fere doya saiki yanka ki wanke.
Ki tafasa doyan tare da dan salt and sugar.
Ki jajjaga kayan miyan, saiki zuba 1tbpn of oil a pan, kisa kayan miyan idan ya dan tafaso saiki zuba 1teaspoon of salt and sugar ki barsu su dan dahu.