Source : Kiyi Slicing Albasa Saiki Jajjaga Kayan Miyanki Kisa Pan A Wuta Saiki Zuba Mai Da Albasa Ki Soyasu Sama Sama Saiki Zuba Kayan Miyanki Da Maggi Salt On...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : February 23, 2026
Step:
Kiyi slicing albasa saiki jajjaga kayan miyanki.
Kisa pan a wuta saiki zuba mai da albasa ki soyasu sama sama saiki zuba kayan miyanki da maggi, salt, onga, garlic, ginger da kifi ki juya saiki rage wutan ya nuna.