Source : Ki Tafasa Ruwa Ki Wanke Shinkafa Ki Zuba I Dan Ta Fara Nina Sai Ki Yi Per Boiled Ki Aje A Gefeki Soya Mai Kisa Tarugu Da Albasa Da Kika Jajjaga Ki Sa M...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : January 3, 2026
Step:
Ki tafasa ruwa ki wanke shinkafa ki zuba, i dan ta Fara nina sai ki yi per boiled ki aje a gefe
Ki soya mai kisa tarugu da albasa da kika jajjaga ki sa Maggie da curry ki tsaida ruwa idan sun tafasa ki sa shinkafar
Saiki dan rage wuta kibarshi ta dahu saiki sauke shikenan