Fried potato and egg

Source : Ki Fere Dankalinki Ki Rabashi Gida Biyu Saiki Wanke Kisa A Tukunya Saiki Zuba Ruwa Da Maggi And Salt Ki Tafasa Shi Idan Ya Dahu Saiki Tace Ruwan Ki Ba...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 30, 2025

Step:

  1. Ki fere dankalinki ki rabashi gida biyu saiki wanke kisa a tukunya saiki zuba ruwa da maggi and salt. Ki tafasa shi, idan ya dahu saiki tace ruwan ki barshi yasha iska.

  2. Ki fasa eggs saiki yanka albasa Kisa thyme sannan ki kada shi sosai.

  3. Kisa mai yay zafi saiki na saka dankalin cikin kwai din kina soyawa.


Ingredients

  1. Irish potatoes
  2. Eggs
  3. Oil to fry
  4. Maggi
  5. Salt
  6. Onion
  7. Thyme

Related Recipes

Meat Masa

Meat Masa

Black cherries in puff pastry

Black cherries in puff pastry

Stick minced meat

Stick minced meat

2macroni

2macroni

Ice cream cone cupcakes

Ice cream cone cupcakes

Mayo Salad in Celeriac

Mayo Salad in Celeriac

Cous cous with spinach soup

Cous cous with spinach soup

Corn Chowder  Mabon Sept 20-heirloom

Corn Chowder Mabon Sept 20-heirloom