Source : Ki Gyara Shinkafanki Saiki Wanke Tas Ki Jikata Zuwa 2hrs Ki Daura Ruwa Ya Tafasa Saiki Zuba Shinkafan Ki Barta Ta Nuna Saiki Tuka Kisa Mata Garin Semo ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : January 1, 2026
Step:
Ki gyara shinkafanki saiki wanke tas ki jikata zuwa 2hrs.
Ki daura ruwa ya tafasa saiki zuba shinkafan ki barta ta nuna. Saiki tuka kisa mata garin semo kadan ki kara tukawa, ki barta a low heat for 15 to 20mins ki kara tukawa ki kwashe.
Ki tafasa namanki da spring onion, ginger, garlic, maggi and salt.
Saiki zuba stew dinki cikin tafashan kisa palm oil, scorch bonnet(amma guda guda karki daka) groundnut and yakuwa.
Idan ya kusan yi, ki murje ataruhun cikin miyan kisa onga and spinach saiki sauke.
Ingredients
White rice
Stew
Scotch bonnet
Beef
Maggi
Salt
Palm oil
Onga
Spring onion
Yakuwa
Spinach
Ginger
Garlic
Groundnuts
Related Recipes
Smoke bake potatoes
Onion puri with coconut chutney
Keto Bolognese Sauce Skipping the Spaghetti to reduce carbs