Source : Kiyi Mixing Butter Da Sugar Well Saiki Zuba Eggs Ki Dama Madaran Da Ruwa 1cup Saiki Zuba Cikin Batter Din Kisa Flour Baking Powder Kiyi Mixing Sosai ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : December 30, 2025
Step:
Kiyi mixing butter da sugar well saiki zuba eggs ki dama madaran da ruwa 1cup saiki zuba cikin batter din, kisa flour, baking powder kiyi mixing sosai. Ki raba kullun into 3 saiki dauki 1 kisa mashi cocoa powder and red colour ki juya sosai.
Kashi biyun kuma kisa strawberry flavour ki juya sosai. Saiki kunna oven yay zafi ki gasa cake din for 40 to 45mins.
For the butter cream frosting: ki hada icing sugar da butter kiyi mixing dinsu well har sai ya zama fluffy saiki dama 3tbpn of milk da ruwa 2tbpn ki zuba cikin icing din ki juya sosai.
Sai kiyi decorating cake din.
Ki dibi kadan kisa red colour.
Kara diban wani kisa blue kiyi mixing, sai kiyi decorating.