Source : Ki Samu Lemun Ki Ki Wanke Shi Sai Ki Ajiye Shi A Gefeki Dau Bowl Ki Saka Rariya A Saman Shi Sai Ki Yanka Lemon Ki Ki Matse Shi A Cikin Rariyan Yana Shi...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
at : December 27, 2025
Step:
Ki samu lemun ki ki wanke shi sai ki ajiye shi a gefe
Ki dau bowl ki saka rariya a saman shi sai ki yanka lemon ki, ki matse shi a cikin rariyan yana shiga cikin bowl din har ki gama
Ki samu spoon ki daddana dusan lemon saura juice din ya shiga bowl din sai ki saka sugar kadan ki gauraya shi