Source : Ki Wanke Zobo Ki Daka Kanunfari Da Masoro Ki Zuba Da Dry Ginger Da Ruwa Saiki Tafasa Idan Yay Tsami Kisa Kanwa Kadan Ki Tace Ki Kara Ruwa Kisa Sugar ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : December 23, 2025
Step:
Ki wanke zobo, ki daka kanunfari da masoro ki zuba da dry ginger da ruwa saiki tafasa. Idan yay tsami kisa kanwa Kadan.
Ki tace ki kara ruwa kisa sugar, tiara and flavour of ur choice.