Ki tafasa nama. Kisa mai yay zafi saiki zuba sliced onion, thyme, garlic and salt kiyi stirring for 2mins. Saiki xuva blended kayan miya da maggi ki soya kadan sannan ki zuba stock, nama and ruwan wake. Ki barshi ya tafaso saiki zuba curry powder, parboiled rice and beans ki juya saiki barshi ya turara, idan ya kusan yi ki zuba spring onion.