Source : Ki Gyara Wakenki Ki Wanke Tas Saiki Parboiling Dinshi Da Sliced Onion Ki Fere Doyanki Ki Yanka Sannan Ki Wanke Kiyi Blending Kayan Miya Tare Da Albasa K...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : December 23, 2025
Step:
Ki gyara wakenki ki wanke tas saiki parboiling dinshi da sliced onion.
Ki fere doyanki ki yanka sannan ki wanke.
Kiyi blending kayan miya tare da albasa.
Kiyi heating palm oil saiki zuba kayan miya, maggi, salt, corriander powder and garlic. Ki soyasu kadan saiki zuba ruwa da cray fish ki barshi ya tafaso.
Idan ya tafaso ki zuba Parboiled waken ki barshi ya kusan dahuwa saiki zuba doyan idan ta nuna aci dadi lpy.