Source : Ki Tafasa Namanki Da Onion Maggi Ginger Salt And Water Idan Ya Kusa Saiki Wanke Stock Fish Dinki Ki Zuba Cikin Tafashan Su Nuna Tare Ki Zuba Mai A T...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : December 20, 2025
Step:
Ki tafasa namanki da onion, maggi, ginger, salt and water. Idan ya kusa saiki wanke stock fish dinki ki zuba cikin tafashan su nuna tare.
Ki zuba mai a tukunya, ya Dan fara zafi kadan saiki zuba albasanki da yawa tare da pepper and scotch bonnet, ki juya kadan saiki zuba egusi kiyi ta juyawa zuwa 2mins.
Sannan ki zuba stock da ruwa yanda zai dafa maki miyanki. Ki zuba nama, stock fish, cray fish, kpomo and dry fish ki barsu su dahu lyk 3mins saiki zuba maggi and salt. Idan yayi saiki zuba ugu.
Ingredients
Egusi
Palm oil
Beef
Stock fish
Cray fish
Dry fish
Kpomo
Ugu
Maggi
Salt
Pepper
Scotch bonnet
Onion
Related Recipes
Gobhi-Baingan-Gaajar Magic Cake
Mayo Salad in Celeriac
Ninja foodie/Instant Pot Twice Baked Potatoes Casserole mommasrecipes
Ayam Bakar Kecap Grilled Chicken with Sweet Soy Sauce