Source : Da Farko Zaki Daura Ruwa A Wuta Sai Ki Bar Shi Ya Tafasa Idan Ya Tafasa Zaki Dan Zuba Mai Kaman 2 Tablespoon Da Dan Gishiri Sai Ki Zuba Garin Biskin Ki ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
at : December 20, 2025
Step:
Da farko zaki daura ruwa a wuta sai ki bar shi ya tafasa idan ya tafasa zaki dan zuba mai kaman 2 tablespoon da dan gishiri sai ki zuba garin biskin ki tuke shi kisa shi on low heat ki bar shi ya nuna
Idan yayi sai ki kwashe shi a tray ki baza shi yadan wawwatse sai kiyi serving da miyan da kike so