Source : Ki Daura Tukunya A Wuta Ki Zuba Mai Da Jajjagen Kayan Miya Ki Soya Shi Sai Ki Zuba Ruwa Ki Bar Shi Ya Tafasasai Ki Zuba Indomie Da Spices Din Shi Ki Bar...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
at : December 17, 2025
Step:
Ki daura tukunya a wuta ki zuba mai da jajjagen kayan miya ki soya shi sai ki zuba ruwa ki bar shi ya tafasa
Sai ki zuba indomie da spices din shi ki bar shi ya fara nuna sai ki bude sardine ki zuba man shi sai ki bude onion and pepper paste ki zuba ki gauraya shi kibar shi ya nuna idan ya nuna sai ki zuba kifin sardine
Ki wanke kayan salad ki yayyanka, ki yanka boiled egg ki zuba mayonnaise ki fasa Maggi kadan ki gauraya shi.That,s all