Source : Ki Wanke Waken Suya Ki Rege Shi Ki Cire Duwatsu Ki Kai A Markadayayi Laushi Sosai Idan An Gama Sai Ki Dan Diga Manja Kadan Acikin Kullin Sai Ki Gauraya ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
at : December 14, 2025
Step:
Ki wanke waken suya ki rege shi ki cire duwatsu ki kai a markada
Yayi laushi sosai idan an gama sai ki dan diga manja kadan acikin kullin sai ki gauraya ki tace shi ki daura shi a wuta
Ki yanka attaruhu ki zuba ki bar shi ya tafaso idan yafara sai ki zuba tsamin zai Fara hadewa kaman haka
Idan ya hade sai ki kwashe a cheese cloth ki matse shi amma ba sosai ba
Idan yayi sai Kicire a cikin abun tatan
Sai ki yayyanka sai ki soya shi,shikenan
Ingredients
Soy bean 2 measures
ruwan tsami
Maggi
Oil for frying
Attaruhu
Related Recipes
Fura and nono
Oreo biscuit cake
Homemade mayonnaise
pink beanschick peas ground chicken and spaghetti soup