Source : Kisa Mai Yay Zafi Saki Saka Ma Dankalin Pinch Of Salt Sannan Ki Zuba Cikin Mai Din Ya Soyu A Wuta Dai Dai Ki Fasa Egg Sannan Ki Saka Yankakken Albasa G...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : December 14, 2025
Step:
Kisa mai yay zafi saki saka ma dankalin pinch of salt sannan ki zuba cikin mai din ya soyu a wuta dai dai.
Ki fasa egg sannan ki saka yankakken albasa, green pepper, tomato, maggi and thyme.
Kisa 1tblspn of oil idan yay zafi saiki kada egg din ki juye cikin mai din saiki na juyawa kadan kadan har ya soyu(amma karki bari ya farfashe sosai).