Kisa mai a tukunya kadan, idan yay zafi saiki zuba tafashan naman ya fara soyuwa kadan, saiki zuba sliced onion nd garlic akai su soyu tare, sannan ki juye blended kayan miyan akan soyayyan naman. Idan kayan miyan ya fara tafasowa saiki zuba salt ki barsu suyi ta dawuwa zuwa wani lokaci.