Moi moi

Source : Ki Wanke Wake Ki Surfa Ki Jiqa Shi For Kaman 20mins Sai Ki Zubar Da Ruwan Ki Gyara Attaruhu Albasa Da Tattashe Ki Zuba A Waken Ki Markadaidan Ya Markadu...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 13, 2025

Step:

  1. Ki wanke wake ki surfa ki jiqa shi for kaman 20mins sai ki zubar da ruwan ki gyara attaruhu,albasa,da tattashe ki zuba a waken ki markada

  2. Idan ya markadu ki zuba ruwa kadan da mai kaman 1and half cooking spoon,sai kisa maggi da maggi cray fish,da grounded cray fish ki gauraya shi sosai da ludayi

  3. Ki samu leda ki bubbude su ki zuba qullin alalen ki daure ki daura ruwa a wuta ya tafasa ki sassaka alalen ki rufe tukunyan ki barshi ya nuna kaman 40mins,shike nan

  4. Moi moi recipe step 4 photo

Ingredients

  1. 4 cups Wake
  2. Kayan miya
  3. Man gyada 1and half cookingspoon
  4. Maggi star/maggi crayfish
  5. Curry
  6. Grounded crayfish half cup
  7. Salt

Related Recipes

Masa

Masa

Chicken pepper soup

Chicken pepper soup

Masan gero

Masan gero

oven bake spicy chicken

oven bake spicy chicken

Shredded beef sauce

Shredded beef sauce

Yogurt fruits salad

Yogurt fruits salad

Carrot sauce

Carrot sauce

Pancake 3

Pancake 3