Source : Ki Surfa Gero Saiki Jika Zuwa 2hrs Sannanki Wanke Kisa Kayan Kamshi A Nuka Yay Laushi Saiki Kara Ruwa Ki Tace Saiki Barshi Ya Kwana Saiki Tace Ruwan Ki...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : December 9, 2025
Step:
Ki surfa gero saiki jika zuwa 2hrs sannanki wanke kisa kayan kamshi a nuka yay laushi saiki kara ruwa ki tace, saiki barshi ya kwana.
Saiki tace ruwan ki dibi iya Wanda zakiyi amfani dashi saiki dama da ruwa kadan.
Ki tafasa ruwa saiki kwara akan kullun Saiki rufe zuwa yan mintuna yayi.
Sannan kisa sugar.
Ingredients
Gero
Kanunfari
Masoro
Citta
Kimba
Water
Sugar
Related Recipes
Almond Nestum Cookies
Jali Kabab
Greek Salad
Tortiglioni Pasta With Mustard Mushroom Sauce and Yummy Additions