Samosa

Source : In A Bowl Ki Hada Dry Ingredients Dinki Kisa Oil Ki Murza Flour Din Sosai Sai Kina Sa Ruwa Da Kadan Kadan Har Kisamu Smooth Dough Dinkisai Kiyi Kneeding...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 30, 2025

Step:

  1. In a bowl ki hada dry ingredients dinki kisa oil ki murza flour din sosai sai kina sa ruwa da kadan kadan har kisamu smooth dough dinki
    Sai kiyi kneeding din shi for 10mnt
    Ki rufe shi for anoder 10mnt

  2. Sai ki daiko shi ki rabashi
    In balls shape ki burza daya bayan daya sai ki dauko daya kisha fa masa oil ki daura dayan dough din Wanda Kika murza haka zaki ta daura wa kamar step 4 haka (amma karki manta kafin ki daura sai kin shafa oil kafin ki daura)

  3. Sai ki Kara murza sa ahakan da suke har zai yayi flat sosai cos baa sanshi da kauri sai ki gasa sama sama zakiga yadan canza Kala kar kuma ki cika wuta bayan kin gasa

  4. Sai ki raba shi 4 zakiga ya fitar miki da shape din samosa (v) kinsan daman mun daura daya kan daya
    To a wannan stage din sai ki rarrabasu zaki ga kinsamu result dinkina dough din zai zama fala fala
    Yanda zaki nada shine wajan me fadin daman kin kaba flour da ruwa sai ki shafa shine sai nane abun sai ki dauko fillin dinki ki kisa wajan tsinin shine na rufewa sai ki shafa kwababban flour din sai ki kisa fillings dinki ki rufe sai ki soya done


Ingredients

  1. 2 cups flour
  2. 1 tblspn bkng powder
  3. 2 tblspn oil
  4. 2 tblspn butter
  5. Salt
  6. (Fillings)
  7. Minced Meat
  8. Onion
  9. Tattasai
  10. Spices
  11. Maggi
  12. Salt
  13. Vaggies

Related Recipes

Home made bread

Home made bread

Colored egg

Colored egg

Puff Puff

Puff Puff

Grated Dessicated coconut

Grated Dessicated coconut

Fluffy Omelette and Fried plantain

Fluffy Omelette and Fried plantain

Fatan shinkafar tuwo

Fatan shinkafar tuwo

Simple way to peeled your beans

Simple way to peeled your beans

Beetroot salad

Beetroot salad