Tigernut Drink

Source : Ki Gyara Ayarki Saiki Jika Sannan Ki Wanke Tas Ki Fere Dankalin Hausa Ki Kankare Ginger Ki Bare Dabino Saiki Zubasu Cikin Ayar A Nika Ta Yayi Laushi ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 29, 2025

Step:

  1. Ki gyara ayarki saiki jika sannan ki wanke tas.

  2. Ki fere dankalin Hausa, ki kankare ginger, ki bare dabino. Saiki zubasu cikin ayar a nika ta yayi laushi sosai.

  3. Saiki kara ruwa yanda kikeso ki tace (amma nidai ruwa kadan nike karawa) sai ki saka a fridge.

  4. Idan yay sanyi, asha dadi lpy.


Ingredients

  1. Tiger nut
  2. Dates(dabino)
  3. Sweet potatoes
  4. Fresh ginger

Related Recipes

Profiteroles

Profiteroles

Super Tasty Veggie Meatloaf

Super Tasty Veggie Meatloaf

Kunun Aya

Kunun Aya

Garlic sev without machine

Garlic sev without machine

Kunun zaki

Kunun zaki

Lasagna soup

Lasagna soup

Chicken Soup with Macaroni

Chicken Soup with Macaroni

Fried rice 3

Fried rice 3