Danbun nama

Source : Da Farko Zaki Dafa Naman Ki Da Albasa Curry Tyme Garlic Ginger Da Sauran Duk Abunda Kekeso Ki Tabbta Namanki Ya Dahu Sosai Yana Kamar Dagargajewasai Kis...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 28, 2025

Step:

  1. Da farko zaki dafa naman ki da albasa curry tyme garlic ginger da sauran duk abunda kekeso ki tabbta namanki ya dahu sosai yana kamar dagargajewa

  2. Sai kisa shi a blender ki barkade shi sosai KO ki daka tare da tattasai zaki Iya Kara garlic

  3. Kisa mai a pan kadan kisa naman kiyi ta juyawa harsai yayi golden color


Ingredients

  1. Beaf
  2. Maggi
  3. Curry
  4. Tyme
  5. Tattasai
  6. Onion
  7. Salt
  8. Garlic
  9. Ginger

Related Recipes

Samosa

Samosa

Birodi mai kayan dadi aciki

Birodi mai kayan dadi aciki

Farfisun Kayan ciki

Farfisun Kayan ciki

Icing butar

Icing butar

Nadaddan kwai

Nadaddan kwai

Boiled yam and plam oil

Boiled yam and plam oil

Simple Zebra Cake

Simple Zebra Cake

Noodles Veggies Pepper Soup

Noodles Veggies Pepper Soup