Pasta me daddawa

Source : Zaki Soya Kayan Miyan Ki Da Albasa Garlic Ginger Curry Da Sauran Kayan Da Kikeso Said Kisa Daddawakizuba Ruman Naman Ki Kihada Da Dan Ruwa Amma Daidai Y...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 28, 2025

Step:

  1. Zaki soya kayan miyan ki da albasa,garlic,ginger,curry,da sauran kayan da kikeso said kisa daddawa

  2. Kizuba ruman naman ki kihada da Dan ruwa amma daidai yanda zai isa ya dafa taliyan da Dan rumo

  3. Idan ya tafasa saiki sa pastan ki idan ya dahu da Dan romu sai ki sauke


Ingredients

  1. 1 pack Pasta
  2. Maggi
  3. Salt
  4. Curry
  5. Garlic
  6. Ginger
  7. Kayan miya
  8. Chicken stock
  9. Daddawa
  10. Mania
  11. Onion

Related Recipes

Farfisun Kayan ciki

Farfisun Kayan ciki

Fluffy doughnuts

Fluffy doughnuts

Cheeseles Mini pizza

Cheeseles Mini pizza

Egg wrap

Egg wrap

Cookies

Cookies

Rainbow cake

Rainbow cake

Kwallon agada

Kwallon agada

Bread and egg

Bread and egg