Wainar dankali

Source : Zaki Dafa Dankalin Ki Dan Mashing Dinshi Zai Kisa Maggi Salt Da Dai Sauran Kayan Da Zakisa Ki Juya Sosaisai Ki Dauko Flour Dinki Kidan Kwaba Ta Da Ruwa ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 21, 2025

Step:

  1. Zaki dafa dankalin ki dan mashing dinshi zai kisa maggi,salt da dai sauran kayan da zakisa ki juya sosai
    Sai ki dauko flour dinki kidan kwaba ta da ruwa amma ba mai yawa ba ruwan yayi kauri kamar na pancake sai ki juyi dankalin aciki ki motsa shi sosai sai ki soya KO toasting

    Wainar dankali recipe step 1 photo

Ingredients

  1. 5 large dankalin turawa
  2. Maggi
  3. Salt
  4. Curry
  5. Tyme
  6. Kayan miya
  7. Onion
  8. 1/2 cup flour
  9. Garlic

Related Recipes

Ballakabo

Ballakabo

Fried rice

Fried rice

Bread crumbs

Bread crumbs

Egg wrap

Egg wrap

Fish roll

Fish roll

Ginger burger/sandwich bread

Ginger burger/sandwich bread

Limun kwakwa da mangoro

Limun kwakwa da mangoro

Soyayyar taliya

Soyayyar taliya