Farfesun qarera

Source : Kita Fasa Qareran Kizubar Da Ruwan Ki Wanke Ta Ki Mayar Cikin Tukunya Ki Zubamata Kayan Da Kk Gani A Samaduka Gaba Data Lokaci Daya Kiss Ruwa Ya Sha Kan...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 12, 2025

Step:

  1. Kita fasa qareran kizubar da ruwan ki wanke ta ki mayar cikin tukunya ki zubamata kayan da kk gani a sama

  2. Duka gaba data lokaci daya kiss ruwa ya sha kanta ki bar ta a uta tayita dahuwa

  3. Sekiyi serving dadi wlh 100%%%

    Farfesun qarera recipe step 3 photo

Ingredients

  1. Qarera
  2. Janjagen kayan miya
  3. Maggi,curry,tumeric,ongar,black pepper,
  4. Garin cittah

Related Recipes

Spicy tofu

Spicy tofu

Glazing

Glazing

How to make fish stew

How to make fish stew

Danbun nama

Danbun nama

Soft cake

Soft cake

Toasted bread

Toasted bread

Cooked yam

Cooked yam

How to make blue drip

How to make blue drip