#kunucontest#Kunun markadaddiyir gyada da gasarar koko

Source : Da Farko Zaki Saka Wannan Markadaddiyir Gyadar A Blender Kisa Ruwa Daedae Yadda Kike Bukatar Kunun Ki Markada Ko Kuma Kisa Ruwa Ki Dameta Da Ludayi Saek...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 6, 2025

Step:

  1. Da farko zaki saka wannan markadaddiyir gyadar a blender kisa ruwa daedae yadda kike bukatar kunun ki markada ko kuma kisa ruwa ki dameta da ludayi.

  2. Saeki tace da rariyah ki juye a pot ki dora a wuta.

  3. Kita juyawa zakiga yna kumfa yna tafasa,zakiyita juyawa har yayi tafasa kamar uku zakiji gafin gyadar na fita.

  4. Zaki zuba gasarar a mazubin da zaki dama kunun kamar jug.

  5. Saeki juye wannan tafasasshiyar gyadar acikin gasarar zakiga yayi kauri sosae.

  6. Saeki matsa lemon tsamin ki juya sosae.

  7. Kisa madarar gari data ruwa da sugar ki juya sosae.

  8. And then enjoy with your hot kosae/akara.

    #kunucontest#Kunun markadaddiyir gyada da gasarar koko recipe step 8 photo

Ingredients

  1. 1 cup Markadaddiyir gyada
  2. 1/2 cup Gasarar koko
  3. Madarar gari data ruwa
  4. Sugar
  5. Lemon tsami

Related Recipes

Curry rice

Curry rice

Fruit salad 2

Fruit salad 2

Cucumber black olive and lettuce salad

Cucumber black olive and lettuce salad

kunucontestKunun markadaddiyir gyada da gasarar koko

kunucontestKunun markadaddiyir gyada da gasarar koko

Veg egg masa

Veg egg masa