Da farko zaki Dora manki a wuta ki soya sekikawo kayan miyarki da kika yanka kizuba(amma albarsar slice zaki yankata) sekisaka seasoning spices duk seki juya sekidauko parboil spaghetti dinki kizuba kijuya kisaka kazarki da kika yankata kanana bayan kinsoya kizuba seki kawo scramble egg dinki kizuba sekijuya gabaki daya kirufe kibarsu su turara sekisauke...